Shugaba Buhari Yayi Kira Da A Tsagaita Wuta A Sudan A Rikicin Da Ake Yi A Kasar
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yayi kira da a tsagaita buɗe wuta a ƙasar Sudan, biyo bayan rikicin da ya ɓarƙe a babban birnin ƙasar Khartoum, a tsakanin sojoji da ƴan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yayi kira da a tsagaita buɗe wuta a ƙasar Sudan, biyo bayan rikicin da ya ɓarƙe a babban birnin ƙasar Khartoum, a tsakanin sojoji da ƴan…
Hukumar Zabe ta Kasa INEC za ta yi taron gaggawa a yau Litinin kan dambarwar da ta dabaibaye tattara sakamakon zaben gwamnan Jihar Adamawa. Tun a ranar Lahadi INEC ta…
Ɗalibai mata 2 na jami’ar tarayya da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara, waɗanda suka shiga hannun masu garkuwa sun shaƙi isƙar ‘yanci. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa ɗaliban, Maryam…
Wasu da ake zaton mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram ne sun kai sabon hari a jihar Yobe, inda suka kashe akalla mutum tara. Channels TV ta ruwaito cewa lamarin…
Wasu da ba san ko su wane ne ba sun kashe wani almajiri sannan suka kwakule idonsa a Jihar Jigawa. An tsinci gawar ce bayan an jima ana neman shi,…
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) a jihar Yobe ta ayyana Ibrahim Bomai a matsayin wanda ya lashe zaben sanatan mazabar Yobe ta Kudu a majalisar dattawa. A cewar sakamakon…
Yan sanda sun kashe wasu mutum uku da ake zargin ’yan bindiga ne a Karamar Hukumar Lafiya ta Jihar Nasarawa. An kashe wadanda ake zargin ne yayin wani artabu da…
Wasu da ba san ko su wane ne ba sun kashe wani almajiri sannan suka kwakule idonsa a Jihar Jigawa. An tsinci gawar ne bayan an jima ana neman shi,…
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Edo ta nemi karin kujeru 150 daga hukumar aikin Hajji ta kasa NAHCON domin bai wa maniyyatan jihar damar sauke farali. Shugaban Hukumar Sheik…
Hukumar ba da kariya ga fararen hula ta tabbatar da kame mutum 93 da ake zargi da aikata laifuka tsakanin watan Janairu zuwa Maris na wannan shekara. Babban kwamandan hukumar…