Mazauna Kaduna Sun Koka Da Bakin Fuska Da Ake Zargin Yan Bindiga Ne
Wasu mutane mazauna Kaduna a arewacin Najeriya sun nuna damuwa a kan yadda su ke ganin baƙin fuska da ake zargi yan bindiga ne. Ana zargin mutanen da aikata ta’addanci…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu mutane mazauna Kaduna a arewacin Najeriya sun nuna damuwa a kan yadda su ke ganin baƙin fuska da ake zargi yan bindiga ne. Ana zargin mutanen da aikata ta’addanci…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci amincewar majalisar dattawan kasar na ranto bashin dala miliyan 800. Bashin da shugaban zai karbo daga bankin duniya. A wata wasika da shugaban ya…
An zartar wa da wani mutum hukuncin kisa a kasar Saudiyya ranar Talata saboda kai wa ’yan sanda hari. Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Saudiyya ta ce an yanke wa…
Mutane bakwai sun mutu yayin da wasu da dama ke kwance a asibiti, bayan sun sha wani shayi da ake zargin an haɗa shi da Zaƙami, a wajen wani taron…
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce ba zai karba ba, ko an nada shi Ministan Babban Tarayya ba a Gwamnatin Bola Tinubu da za a rantsar ranar 29 ga…
Ana tsammanin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, da gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas zasu halarci taron da ƙungiyar gwamnonin PDP ta shirya. Gwamnan jihar Sakkwato kuma shugaban ƙungiyar,…
Hukumar jami’ar jihar Filato (PLASU) da ke arewa ta tsakiya a Najeriya ta tabbatar da cewa wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai hari ɗakunan kwanan ɗalibai mata. Ta ce ‘yan…
Majalisar jihar Sokoto ta yi wata sabuwar doka ta rage yawan kuɗaɗen da ake kashewa a wajen bukukuwan aure a jihar. Ɗan majalisa da ke wakiltar ƙaramar hukumar Yabo, Alhaji…
Jami’an yan sandan Jihar Anambra sun sami nasarar kashe ‘yan bindiga biyu tare da kama wasu ‘yan fashi da makami. Hakan na zuwa ne biyo bayan aikin hadin gwiwa da…
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta koka kan yadda masu adaidaita sahu a jihar ke manna hotunan batsa ko wasu abubuwa da ke bata tarbiyyar al’umma wanda ya sabawa koyarwar…