Kotu Ta Dage Sauraran Karar Da Aka Shigar Kan Tube Sarkin Zazzau
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna, ta dage shari’ar da tsohon dan majalisar nadin sarautar Zazzau, Alhaji Ibrahim Muhammad ya bukaci a tube rawanin Nuhu Bamalli daga sarautarsa ta Sarki.…