Cire Tallafin Man Fetur Ya Janyo Matsanancin Dogon Layi A Gidajen Mai
A yau Talata ne aka wayi gari da matsanancin wahalar mai wanda ake yi tsawon layin Dogo kafin samun fetur a mafi yawan fadin kasar Najeriya A jiya ne Litinin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A yau Talata ne aka wayi gari da matsanancin wahalar mai wanda ake yi tsawon layin Dogo kafin samun fetur a mafi yawan fadin kasar Najeriya A jiya ne Litinin…
hukumar yan sandan farin kaya ta DSS sun yi dirar mikiya a ofishin hukumar dakile masu yiwa tattalin arzikimn kasa ta’anati wato EFCC ta jihar Legas. Kamar yadda kafofin yada…
Sabon gwamnan jihar Kano Injiya Abba Kabir Yusif wanda ka fi sani da Abba Gida-Gida ya bayyana cewa ya soke ciniki da aka yi na siyar da kadarorin gwamnati a…
Tsohon shugaban kasa Mahammadu Buhari ya bayyana cewa shanunsa na garin Daura sunfi yan Najeriya saukin kai. Buhari ya bayyana cewa shanunsa a matsayin wadanda suka fi yan Najeriya saukin…
Gwamnan jihar Kano ya sanar da sabbin nade-nade don taimaka masa a gwamnatinsa. Awanni kaɗan bayan rantsar da shi, ya ɗora mutane a muƙamai daban-daban a Kano. Gwamnan Jihar Kano…
Rantsatstsen gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya lashi takobin magance matsalar ƴan bindiga da ta addabi jihar. Sabon gwamnan ya bayyana haka ne a cikin jawabinsa da yay i bayan…
Kwamitin aikin hajji a jihar Bauchi ya buƙaci masu ruwa da tsaki da su tabbatar sun samar da kyakkayawan yanayi ga maniyyata aikin hajjin bana na shekarar 2023. Shugaban kwamitin…
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa Daura mahaifarsa bayan kammala taron rantsar da sabon shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu. Muhammadu Buhari ya samu tarba daga sabon gwamnan Katsina Dikko…
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusif ya karɓi rantsuwar fara aiki a yau Litinin. Abba Kabir da mataimakinsa Aminu Abdussalam a filin taro na Marigayi Sani Abacha da ke unguwar…
Zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sha rantsuwar fara aiki a matsayin shugaban Najeriya na 16. Tinubu da aka rantsar a matsayin sabon shugaban Najeriya ya karbi rantsuwar fara…