Kotun Sauraron Kararrakin Zaɓen Shugaban Kasa Ta Sake Dage Zaman Fara Sauraron Karar Da Peter Obi Ya Shigar Kan Nasarar Bola Tinubu
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, a birnin tarayya Abuja, ta sake ɗage zaman fara sauraron ƙarar da Peter Obi ya shigar kan nasarar Bola Tinubu. Jaridar Vanguard ta kawo…