Mun Samarwa Sa Mutane Miliyan 12 Aikin Noman Shinkafa-Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa ta samarwa da yan kasar mutane miliyan 12 aikin yi a bangaren noman shinkafa. mai magana da yawun shugaban kasa malam Garba shehu shi ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa ta samarwa da yan kasar mutane miliyan 12 aikin yi a bangaren noman shinkafa. mai magana da yawun shugaban kasa malam Garba shehu shi ne…
Dan jarida, Ndace, ya wallafa littatafai uku kan yadda Buratai yai nasarar yaƙi da Boko Haram/ISWAP Jibrin Baba Ndace, tsohon wakilin jaridar Blueprint a ɓangaren tsaro, ya bayyana cewa ya…
Hukumar ƙididdiga a Najeriya ta ce an samu ƙaruwar hauhawar farashin kayayyaki a watan Afrilun da ya gabata. Hukumar ta ce ƙaruwar ya hauhawa da kaso 22.22 kamar yadda rahoton…
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta bukaci mazauna Abuja da su gabatar da ƙorafinsu a gaban kotun sauraron ƙorafin zaɓe bisa ƙin amincewa wajen rantsar d zɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola…
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce ta fara shirin domin ganin an samar da isashen tsaro a ranar rantsar da sabbin shugabannin da aka zaɓa a kasar. Sufeton yan sanda…
Mutane da dama ne su ka jikkata yayin da ake zargin wani abin fashewa ya fashe a kusa da wata mashaya a jihar Taraba. Lamarin ya faru a Jalingo babban…
Aƙalla manoma aka hallaka waɗanda su ka haɗa da mata da ƙananan yara a jihar Nassrawa. Al’amarin ya faru a ƙauyen Takalafiya da ke karamar hukumar Karu a jihar. Wani…
Babban bakin Najeriya CBN ya ce kwanaki 30 ne su ka rage masa domin rufe dukkan asusun da ba su da lambobin tantancewa na BVN. Tun tuni babban bankin y…
Wasu ma’aikatan gwamnatin jihar Zamfara sun gudanar da Salloli na musamman, a masallacin idin Gusau, babban birnin jihar ranar Asabar. Jaridar Daily Trust ta kawo rahoto cewa ma’aikatan sun taru…
An jikkata mutane da dama tare da kona gidaje da shaguna a wani rikicin kabilanci a kan nadin sarauta a Karamar Hukumar Karim Lamido na Jihar Taraba. Daruruwan mata da…