Tinubu Ya Aike Da Sakon Jajantawa India Bisa Rasa Rayuka Da Sukai Sanadiyar Hatsarin Jirgin Kasa
Shugaban Najeriya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya aike da sakon jajantawa ga gwamnatin Kasar Indiya sakamakon hadarin Jiragen Kasa wanda ya hallaka fiye da mutane 250 a Kasar. Hakan na…