Tinubu Ya Roƙi Sojojin Nijar Da Su Miƙa Mulki Cikin Watanni Tara
Shugaban Najeriya kuma shugaban kungiyar ECOWAS Bola Tinubu ya shawarci sojojin da ke mulki a jamhuriyar Nijar da su miƙa mulki cikin watanni Tara. Tinubu na wannan kira ne yayin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban Najeriya kuma shugaban kungiyar ECOWAS Bola Tinubu ya shawarci sojojin da ke mulki a jamhuriyar Nijar da su miƙa mulki cikin watanni Tara. Tinubu na wannan kira ne yayin…
Masu sana’ar rini a jihar Ogun sun yi kira ga gwamnan jihar da ya dakatar da siyar da kayan da aka rina wanda aka shigo da shi daga ƙasar China.…
Sojin a ƙasar Gabon sun sanar da Janar Nguema Oliguwi a matsayin sabon shugaban mulkin soja a ƙasar. Sanarwar na zuwa ne awanni bayan hamɓarar da shugabancin Ali Bongo da…
Ƙungiyar kare haƙkin musullmi a Najeriya MURIC ta yi kira ga sojojin ƙasar da kada su yi koyi da sojin ƙasar Gabon da su ka yi juyin mulki a yau.…
Hukumar tsaron farar hula a Najeriya NSCDC reshen jihar Gombe ta kama wasu matasa 46 a wani gidan gala a jihar. Idan ba a manta ba gwamnatin jihar ta bayar…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta shawarci wasu gwamnonin ƙasar da su kwashe mutanensu daga wani yanki don gudun rasa rayuwarsu. Ministar jin ƙai da rage raɗaɗin talauci a Najeriya Betta Edu…
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ayyana juyin mulkin ƙasar Gabon a matsayin annoba da ta kama nahiyar Afrika. Tinubu wanda ya magantu dangane da juyin mulkin da ya faru a…
Hukumar lafiya a Najeriya na duba yuwuwar ƙara harajin lemon kwalba da na roba a ƙasar. Hukumar na son ƙara harajin ya koma kashi 20 maimakon kashi goma da ake…
Jagoran yan awaren Najeriya Nnamdi Kanu ya ce ba zai roki gwamnatin tarayya ta sa baki don sakinsa ba. Nnamdi Kanu ya bayyanna haka ne cikin wata wasika da magoya…
Rundunar yan sanda a jihar Gombe ta ƙaddamar da shiri domin tabbatar da rufe dukkanin gidajen Gala a jihar. Hakna ya biyo bayna umarnin gwamnan jihar na rufe dukkanin gidajen…