Jeo Biden Ya Goyi Bayan Mulkin Farar Hula A Nijar
Shugaban ƙasar Amuruka Joe Biden ya bayyana aniyar ƙasar na goyon bayan mulkin farar hula tare da yin duk mai yuwuwa wajen tabbatar da mulkin demokaraɗiyya a jamhuriyar Nijar. Sannan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban ƙasar Amuruka Joe Biden ya bayyana aniyar ƙasar na goyon bayan mulkin farar hula tare da yin duk mai yuwuwa wajen tabbatar da mulkin demokaraɗiyya a jamhuriyar Nijar. Sannan…
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar lalata maɓoyar ƴan bindiga tare da wasu da dama a jihohin Katsina da Sokoto. Jami’an sunƙato makamai da dama daga wajen yan bindiga. Rundunar…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ce za ta gudanar da zɓen cike gurbi na wasu ƴan majalisar dattawa a ƙasar. Shugaban hukumar na ƙasa Farfesa Mahmud…
Rundunar jihar Zamfara ta yi nasrara daƙile wani harin ƴan bindiga tare da kama wata da take kai musu bayanai. Mai magan da yawun ƴan sandna jihar ASP Yazid Abubakar…
Awannni kaɗan bayan da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aikewa majalisar dokokin ƙasar neman sahalewar aike da dakarun soji zuwa ƙasar Nijar don ƙace mulki daga hannun sojin, shugaban…
Hukumar kiyaye afkuwar haɗɗura ta ƙasa reshen jihar Imo ta dakatar da wnai jami’inta bayan da ya bi ayarin masu yajin aiki da zanga-zanga d ƙungiyar ƙwadago ta shirya. Kwamandan…
Rahotanni daga jamhuriyar Nijar na nuni da cewar an tashi baram-baram tsakanin kwamitin sasanci da wakilan juyin mulkin soji na ƙasar. Tawagar ECOWAS ta aike da ƙwaƙƙwaran kwamiti domin sasantawa…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta aiwatar da tsarin ba aiki ba albashi ga ƙungiyar likitocin ƙasar. Daraktan harkokin asibiti na ma’aikatar lafiya ne ya aike da wasiƙar haka ga babban akantan…
Ƙungiyar ƙwadago a Najeriya ta sake barazanar tafiya yajin aiki muddin gwamnatin tarayya ba ta janye tuhumar da take yi mata a gaban kotu ba. Gwamnatin tarayyar ta shigar da…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu a Bola Ahmed Tinubu ya nemi amincewar majalisar dokokin Najeriya don aike da dakarun sojin ƙasar zuwa Nijar don karɓe ikon mulki daga hannun soji.…