Asibitin Tarayya Na Nasarawa Ya Bada Mako Biyu Domin Duba Gawarwakin Da Ke Asibitin
Babban asibitin tarayya a jihar Nassarawa ya bayar da makonni biyu domin zuwa duba gawarwakin da ke wajensu. Hukumar asibitin ta bayar da wa’adin ne domin ganin an kwashe gawarwakin…
