Jigo a jami’yar hamayya ta PDP Sule Lamido ya bayyana cewa jamiyar su babu azzalumi baragurbi sai APC.

 

Lamido ya bayyana haka a wata hira da ak ayi da shi da gidan talabijin Arise a jiya Juma a.

 

Da yake jawabi sule Lamido ya bayyana cewa yan kasa Najeriya muddin suna son su samu ci walwala a rayuwa to su komawa PDP

 

Sule Lamido ya ci gaba da cewa yanzu haka PDP babun mutumin banza sai mutanen kirki irinsa.

 

Sannan y ace dukkan wani mai zaluncin a kasa Najeriya ya fita daga PDP inda ya koma APC.

 

Ya ce shi ya sanya indai ana  neman mafita ga kasa bisa tsadar rayuwa sai dai a dawo a zabi jamiyyar PDP a kasar.

 

Ya ce a baya yan kasa da yawa sun fada masa maganganu marasa dadi bayan fadin gaskiya game da jamiyyar APC.

 

Sai dai ya ce ga irin abin  da yan kasar suke fuskanta wanda ya magantu akai a baya.

 

 

 

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: