Jam’iyyar APC Ta Buƙci Majalisa Ta Tsige Gwamnan Rivers
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani manajan banki a Jihar Zamfara. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a daren ranar Litinin a lokacin da maharan suka…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani manajan banki a Jihar Zamfara. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a daren ranar Litinin a lokacin da maharan suka…
Jam’iyyar APC reshen Jihar Rivers ta umurci mambobinta a majalisar dokokin Jihar da su fara shirin tsige Gwamnan Jihar Siminalayi Fubara. Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam’iyyar Tony Okocha ne…
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta gargadi masu yiwa tattalin arzikin kasar nan zagon kasa. Shugaban hukumar Ola Olukoyede ne ya bayyana hakan…
Kungiyar SERAP mai kare hakkin tattalin arziki kasa ta bukaci shugaba Bola Tinubu da ya janye maganar saka harajin 0.5% ga abokan huldar bankunan kasar. Kungiyar ta ce kudirin da…
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu akan dokar tilasta gwaji kafin yin aure a fadin Jihar. Mai magana da yawun gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ne…
Gwmantin tarayya ta yi alkawarin dawo da wutar lantarki a kananan hukumomi guda takwas a Sokoto bayan shafe sama da shekaru 10 ba wuta. Ƙananan hukumomin za su samu tagomashin…
Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano ya dora tubalin ginin titin saman da kudinsa ya kai Naira Biliyan 15 a wuraren Kofar ‘Dan Agundi a kwaryar birnin Kano. Gwamnati ta…
Kungiyar masana harkokin ma’aikatan Najeriya (NECA) ta yi kira ga gwamnatin Najeriya kan yin gaggawa wurin kammala shirye-shiryen karin albashi. Kungiyar ta ce jinkirin zai kara haifar da kokonto da…
Gwamnatin Tarayya za ta rage yawan jami’an tsaro da ke binciken kayayyaki a filayen jiragen sama. Hukumar kula da jiragen sama ta FAAN da ofishin mai ba Bola Tinubu shawara…
Wani tsagin jam’iyyar NNPP ya kai ƙarar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023, Rabi’u Musa Kwankwaso, da wasu mutane 13 a hukumar EFCC. Tsagin na NNPP ya…