Rikicin Masarauta – Gwamnatin Kano Ta Buƙaci Ɗaukin Gaggawa Daga Shugaban Ƙasa
Gwamnatin Jihar Kano ta yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya fitar da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero daga Jihar tunda gwamnatin Jihar ta sauke shi daga kan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin Jihar Kano ta yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya fitar da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero daga Jihar tunda gwamnatin Jihar ta sauke shi daga kan…
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar cewa a yau Litinin ta samun umurnin kotun tarayya da ke Jihar na dakatar da rushe masarautun kano tare da tsige sarakunansu Biyar. Kwamishinan Shari’a…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya mika sakon taya murna ga yaran Najeriya bisa zagayowar ranar yara ta duniya a yau Litinin tare da alkawarin inganta rayuwar yaran Kasar. Mai magana…
Wasu mayakan Boko Haram su shida sun mika wuya ga jamian sojin Najeriya a jihar Borno. Daga cikin mayakan akwai babban kwamandansu wanda shi ma ya ajiye makamansa tare da…
Fiye da mutane 300 ne su ka rasa muhallinsu a sanadin ambaliyar ruwan sama a Ita-Ogbolu da ke karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo. Gwamnan jihar ya raba…
Rundunar yan sanda a jihar Kaduna ta samu nasarar kubutar da wasu mutane uku bayan da ta kama wani rikakken dan bindiga. An kama dan bindigan mai shekaru 30, wanda…
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Imo ta tabbatar da nasarar Hope Uzodinma a matsayin halastaccen gwamnan jihar. Kotun da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da nasarar Uzodinma a…
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce an bi dukanin matakan da su ka dace cikin tsari kafin soke dokar karin masarautu a jihar. Gwamnan na wannan bayani…
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayar da takardar kama aiki ga sabon sarkin Kano a karo na biyu Malam Muhammadu Sanusi ll. Gwamnan ya mika takardar yau…
Gwamnan Jihar Rivers Siminalayi Fubara ya taya Muhammad Sunusi ll murnar dawowarsa kan kujerar sarkin Kano. Fubara ya bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da sakatarensa ya fitar a…