Mutane Uku Sun Mutu Gidaje Sama Da Dubu Sun Rushe A Bauchi
Aƙalla mutane uku ake zargi sun rasa rayuwarsu yayin da gidaje sama da 1,000 su ka rushe a jihar Bauchi. Hakan ya faru ne sakamakon ambaliyar ruwan sama da aka…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Aƙalla mutane uku ake zargi sun rasa rayuwarsu yayin da gidaje sama da 1,000 su ka rushe a jihar Bauchi. Hakan ya faru ne sakamakon ambaliyar ruwan sama da aka…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanya dokar ƙarin albashi ga alkalai da ma’aikatan Shari’a a ƙasar. Hakan na kunshe a wata sanarwa da Bashir Garba Lado mai bashi shawara…
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta gurfanar da wasu mutane biyar a gaban kotun bayan ta zargesu da damfara a yanar gizo. Hukumar…
Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita da aka saka a birnin Kaduna da Zaria. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida Samuel Aruwan ne ya sanar da haka a…
Hukumar ta shirya jarabawar kammala makarantun sakandare ta Afrika ta yamma WAEC ta bayyana cewa ta rike sakamakon jarabawar dalibai 215,267 daga cikin akalla dalibai 1,814,344 daga makarantun sakandare 22,229…
Tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Yamma Salihu Lukman ya bayyana cewa zanga-zangar da aka gudanar a Kasar wata babbar manuniyace ta tsige shugaba Bola Tinubu daga…
Wata babbar kotun jihar Rivers mai zama a garin Fatakwal ta soke matakin tsige zababbun shugabannin jam’iyyar APC na jihar karkashin jagorancin Emeka Beke. Alkalin kotun Mai shari’a Sika Aprioku…
Hukumar da ke shirya jarrabawa kammala makarantun Sakandire WAEC ta sanar da fitar da sakamakon jarrabawar ta shekarar 2024. Hukumar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da ya…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun hallaka wasu matafiya bakwai akan babbar hanyar Takum zuwa Wukari da ke Jihar Taraba. Maharan sun hallaka matafiyan ne a safiyar yau…
Dan takarar shugaban Kasa a Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Tinubu ba shirya karbar mulkin Kasar. Atiku ya bayyana hakan ne ta…