‘Yan Sanda A Neja Sun Hako Wasu Bama-bamai Da Aka Binne A Jihar
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ta tabbatar da hako wasu bama-bamai da aka binne a wasu gurare daban-daban na Jihar. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan Jihar Wasiu Abiodun…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ta tabbatar da hako wasu bama-bamai da aka binne a wasu gurare daban-daban na Jihar. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan Jihar Wasiu Abiodun…
Dubban mutane ne su ka ci cak da ababen hawansu tare da yin fiton matafiya a babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja. Lamarin ya fara ne a Katari kilomita 75 zuwa…
Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun yi garkuwa da dagacin Garu Kurama da ke ƙaramar hukumar Lere a jihar Kaduna. An yi garkuwa da dagacin mai suna Yakubu…
Jami’an ƴan sanda biyu ake zargi sun rasa ransu yayin da wasu su ka jikkata a sakamakon arangamar da su ka yi da mabiya mazahabar Shia a Abuja. Ana zargin…
Ministan tsaro a Najeriya Muhammad Badaru Abubakar ya bayar da tallafin naira miliyan 20 ga mutanen da ambaliyar ruwa ya shafa a Jigawa Badaru ya mika tallafin ga gwamnan jihar…
Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutane 21 da ke satar danyen mai a yankin Neja Delta. Bayan kama mutanen an lalata haramtattun matatun mai guda 43. Mai rikon mukamin…
Wasu Rahotanni sun bayyana cewa an samu wata ambaliyar ruwa a wasu yankuna da dama na ƙaramar hukumar Madagali ta Jihar Adamawa, wanda hakan ya haifar da asarar rayuka da…
Rundunar ’yan sandan ta kasa ta tabbatar da ceto daliban da ke karantar aikin lafiya 20 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jihar Benue. Hakan na kunshe…
Kungiyar Dattawan Arewa NEF ta yi Allah wadai da hallaka Sarkin Gobir Alhaji Isa Bawa a jihar Sokoto bayan ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shi. Daraktan yada labaran kungiyar…
Gwamnan Jihar Kogi Ahmad Usman Ododo na jam’iyyar APC ya yi kira ga ‘yan adawa a Jihar da su zo su hada kai domin ganin sun ciyar da Jihar gaba.…