Cutar Kwalara Ta Hallaka Mutane 176 A Najeriya
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce zuwa yanzu akwai mutane 176 da su a rasa rayuwarsu sakamakon cutar amai da gudawa. Sannan akwai wasu mutane 5,951…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce zuwa yanzu akwai mutane 176 da su a rasa rayuwarsu sakamakon cutar amai da gudawa. Sannan akwai wasu mutane 5,951…
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam’iyyar APC a Najeriya Abdullahi Umar Ganduje ya zargi gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf da hannu wajen ta da yamusti yayin zanga-zangar yunwa…
Matatar mai ta Dangote ta musanta jita-jitar da ke yawo cewa kamfanin ya fitar da naira 600 a matsayin farashin kowacce litar mai. Shugabannin da ke kula da matatar ta…
Matatar mai ta Dangote ta sake musanta cewa ba za ta fara fitar da ta taccen man fetur a Kasar ba a watan Augustan da muke ciki ba. Da yake…
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta bukaci gwamnatin tarayya da ta samar da kotuna na musamman domin hukunta masu satar man fetur a…
Asusun bayar da lamunin karatu na Najeriya NELFUND ya sake amincewa da karin wasu manyan makarantu 22 mallakin jihohin Najeriya domin bai’wa dalibansu bashin kudin karatu. NELFUND ya bayyana hakan…
Sanata Mai wakiltar Kano ta Kudu Sanata AbdulRahman Kawu Sumaila ya tabbatar da cewa a kowanne wata yana samun sama da Naira miliyan 21 a matsayin kuɗaɗen gudanar da harkokin…
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta kama wasu ‘yan siyasa da suka ba da gudummuwar kudade a yayin zanga-zangar da aka gudanar a fadin Kasar a cikin watan da muke…
Gwamnatin Jihar Kano ta ce a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka a fadin Kasar ciki harda Jihar, wasu batagari sun dauke takardun shari’ar da ake yiwa tsohon gwamnan Jihar…
Majalisar tsaffin shugaban ƙasa a Najeriya ta yaba da tsarin tafiyar da mulkin shugaba Bola Ahmed Tinubu. Hakan na zuwa ne yayin da shugaba Bola Tinubu ya jagoranci zaman na…