Gwamnan Riko Na Rivers Ya Nada Sakataren Gwamnatin Jihar
Gwamnan riko na Jihar Rivers Ibok-Ete ya nada Farfesa Ibibia Lucky Worika a matsayin sabon Sakataren gwamnatin Jihar. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da aka fitar daga…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan riko na Jihar Rivers Ibok-Ete ya nada Farfesa Ibibia Lucky Worika a matsayin sabon Sakataren gwamnatin Jihar. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da aka fitar daga…
Gwamnatin Jihar Bauchi ta ce ta kammala dukkan shirinta na daukar matasa 10,000 aiki a ma’aikatu daban-daban na fadin Jihar. Shugaban Ma’aikatan Jihar Barista Mohammed Sani Umar ne ya bayyana…
Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa mulkin dimokuradiyya a nahiyar Afrika ya gaza wajen kawo ci gaba a nahiyar. Obasanjo ya bayyana hakan ne a jiya Litinin a…
Wata kungiya mai rajin tabbatar da shugabanci nagari a Jihar Zamfara CDD ta yi kira ga Shugaban Kasa Bola Tinubu da ya ayyana dokar tabaci a Jihar Zamfara. Kungiyar ta…
Gwamnan Jihar Benue Hyacinth Alia ya bayyana cewa babu wani dalili da zai sanya a dauki matakin sanya dokar tabaci a Jiharsa. A wata sanarwa da sakataren yada labaransa Tersoo…
Gwamnan Jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahya ya nada Alhaji Bappa Ibrahim Muhammad a matsayin hakimin Gombe a karkashin Majalisar Masarautar Jihar. Alhaji Bappa da ne ga Marigayi Sarkin Gombe Alhaji…
Ministan tsaro Muhammad Badaru Abubakar ya ce Najeriya ta ci gaba da samo hanyar da za ta kawo karshen matsalolin rashin tsaro da ake fama da su a fadin Kasar.…
Jami’an tsaro a Jihar Katsina sun samu nasarar kubtar da wasu mutane biyar da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jihar. Mai sharhi kan sha’anin tsaro a yankin…
Gwamnonin Jam’iyyar PDP a Najeriya sun dauki matakin shari’a da shugaban Kasa Bola Tinubu bisa dakatar da gwamnan Jihar Rivers Siminalayi Fubara da ke karkashin jam’iyyar ta PDP. Gwamnonin Jihohin…
Sanata mai wakilatar Kogi ta Tsakiya a Majlisar attawa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta musanta rade-raden da ke yawo cewa ta nemi yafiyar Majalisar Dattawa bisa rikicin da ke faruwa tsakaninta…