Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Yi Alhinin Rasuwar Attajiri A Kano Alhaji Nasiru Ahali
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya miƙa taaziyya ga iyalan attajiri a Kani Alhaji Nasiru Ahali. A wata sanarwa da daraktan yaɗa labaransa Sanusi Nature Dawakin Tofa ya…
