‘Yan Bindiga Sun Kwace Garuruwa Sama Da 60 A Filato – Muftwang
Gwamnan Jihar Filato Caleb Muftwang ya nuna damuwarsa bisa yadda matsalar rashin tsaro ke kara ta’azzara a wasu yankunan Jihar, inda ya ce a halin yanzu ‘yan ta’adda sun mamaye…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan Jihar Filato Caleb Muftwang ya nuna damuwarsa bisa yadda matsalar rashin tsaro ke kara ta’azzara a wasu yankunan Jihar, inda ya ce a halin yanzu ‘yan ta’adda sun mamaye…
Gwamnan rikon kwarya na Jihar Rivers Vice Admiral Ibok-Ete Ibas ya nada shugabannin kananan hukumomi 23 na fadin Jihar. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta samu nasarar kubtar da wasu mitane Bakwai da ‘yan bindiga suka yi yunkurin sacewa a Kauyen Kurba da ke cikin karamar hukumar Kankara a…
‘Yan bindiga a Jihar Zamfara sun kaddamar da sabbin hare-haren ramuwar gayya a wasu Kauyuka da ke cikin karamar hukumar Tsafe, inda suka hallaka wasu mutane biyu, tare da yin…
Ministan Lafiya Farfesa Muhammad Ali Pate ya ce fiye da likitocin Najeriya dubu 16,000 ne suka yi hijira daga kasar zuwa kasashen Ketare. Ministan ya bayyana hakan ne a jiya…
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da wani dalibin jami’ar Tarayya da ke Birnin Kebbi mai suna Augustine Madubiya, bayan sun kutsa kai wani gidan haya…
Sanata mai wakilar Borno ta Kudu a Majalisar Dattawa Sanata Ali Ndume ya soki nade-naden mukamai da Shugaban Kasa Bola Tinubu ke yi a Kasar. Ndume ya bayyana hakan ne…
Gwamnan jihar Borno Fafesa Babagana Umara Zulum ya bayyana takaicinsa kan yadda hare-haren Mayakan Boko Haram ke nakasa Jihar ta hanya kai’wa jami’an sojoji hare-hare da kuma kwace wasu daga…
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Uba Sani ya bai’wa hukumar da ke kula da fansho ta Jihar umarnin fitar da Naira biliyan 3.8 don biyan tsofaffin Ma’aikatan Jihar wadanda suke raye…
Babbar kotun da ke zaman a garin Jos babban birnin Jihar Filato, ta sanya ranar 28 da 29 ga watan Mayun shekarar da muke ciki a matsayin ranar da za…