EFCC Ta Gurfanar Da Rochas Okorocha A Kotu
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa a Najeriya (EFCC), ta gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, mai neman takarar shugaban kasa, a kotu…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa a Najeriya (EFCC), ta gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, mai neman takarar shugaban kasa, a kotu…
An yanke wa wani rago hukuncin daurin shekaru uku a gidan gyaran hali bayan an rahoto cewa ya tunkuri wata mata hakan kuma ya yi sanadin mutuwarta. Ragon ya kai…
Runadunar yan sandan Jihar Nassarawa ta bayyana cewa shugaban karamar hukamar Keffi Mahammad Shehu Baba ya shaki iskar yanci tare da mataimakamasa a jiya Asabar. ÀSP Rahman Nansel mai magana…
Malamin makarantar jami’an da aka yi garkuwa da shi a makon da ya gabata Huzaifa Karfi ya shaki iskar yanci. Huzaifa Karfi wanda ya ke koyarwa a jami’ar kimiya da…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta janye yajin aikin da take yi domin biyan bukatun dalibai. Shugaban ya yi wannan roko ne a yau…
Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da harkokin sufurin jirgin kasa, Sanata Abdulfatai Buhari, ya nuna damuwarsa a kan yadda aka kasa ceto wadanda harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna,…
Kimanin mutum biyar ne suka rasa rayukansu yayin da mutane da yawa suka jikkata bayan saukar wani mamakon ruwan sama mai tafe da kakkarfar iska da guguwa a Damaturu, babban…
Majalisar wakilai za ta yi zaman gaggawa a ranar Laraba domin gyara wani kuskure da aka samu a cikin Dokar Zabe ta 2022. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa…
Wasu da ake zaton yan bindiga ne kan babura sun farmaki kauyen Taka Lime da ke karamar hukumar Goronyo a jihar Sokoto inda suka kashe mutane takwas tare da yin…