Wasu Daga Cikin Jami’an Yan Sanda Ne Suka Hana EFCC Kama Yahaya Bello
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta ce wasu jami’an ‘yan sanda da magoya bayan tsohon gwamnan ne suka kawowa jami’an EFCC cikas a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta ce wasu jami’an ‘yan sanda da magoya bayan tsohon gwamnan ne suka kawowa jami’an EFCC cikas a…
Ƙungiyar gwamnonin Najeriya, ta tabbatar wa ƙungiyar kwadago ta NLC da TUC cewa za ta goyi bayan karin albashin da zai ishi ma’aikata su yi rayuwa mai inganci Jaridar Vanguard…
Hukumar jin dadin alhazai ta kasa NAHCON ta sanya ranar 15 ga watan Mayu a matsayin ranar da za ta fara jigilar maniyyatan Najeriya zuwa Kasar Saudiyya domin gudanar da…
Gwamnatin Jihar Kano ta sake bayyana aniyarta na sake gudanar da auren Zaurawa a Jihar. Babban Kwamandan hukumar Hisba na jihar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ne ya tabbatar da hakan…
Ƙungiyar ƴan kasuwa a Najeriya ta bai wa hukumar samar da wuta a Najeriya mako guda da ta janye batun ƙarin wutar lantarki da ta yi. Shugaban ƙungiyar Fetus Osifo…
Wasu ɗalibai guda biyu sun rasa ransu a yayin da su ka shiga dam din Danbatta a Kano. Hukumar kashe gobara a Kano ta tabbatar da mutuwar ɗaliban biyu wanɗanda…
Ƙungiyar kwadago a Najeriya ta yi watsi da batun ƙarin albashin da gwamnatin tarayya ta yi na wasu rukuni shida. Kungiyar ta yi watsi da ƙarin tare da jaddada matsayarsu…
Ƙungiyar dilallan man fetur a Najeriya IPMAN ta ce rikicin da ke faruwa a ƙasashen Iran da Isra’ila ne ya yi sanadin ƙarancin man fetur a Najeriya. Sakataren kungiyar na…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta fara biyan ma’aikata albashi har da ƙarin da aka yi wa maaikatan kasar daga watan Mayu da mu ke ciki. Ƙaramar ministan kwadago…
Kwamitin bincike da gwamnatin jihar Kano ta kafa ya bayyana matakin da zai dauka kan zargin badakalar da tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya yi. Kwamitin ya ce zai…