“Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutane A Jirgin Ruwa A Jihar Bayalsa
Wasu da ake zargi “yan bindiga ne sun yi garkuwa da mutane Takwas a cikin jirgin ruwa a Jihar Bayalsa. “Yan bindigan sun aikata ta’addancin ne a lokcin da mutanen…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake zargi “yan bindiga ne sun yi garkuwa da mutane Takwas a cikin jirgin ruwa a Jihar Bayalsa. “Yan bindigan sun aikata ta’addancin ne a lokcin da mutanen…
Akalla mutane uku ne su ka rasa rayukan su wasu kuma su ka jikkata sakamakon mamakon ruwan sama da aka tafka a Jihar Katsina. Jami’in yada labarai na Karamar Hukumar…
Mai magana da yawun shgaban kasa Muhammad Buhari kan kafafan yada Labarai Femi Adesina,ya bayyana cewa daga shekarar 2023 lokacin da wa’adin mulkin su ya kare zai koma ya ci…
Rundunar sojin Najeriya a Jihar Imo sun tabbatar da hallaka mutane hudu wanda ta ce ta na kyautata zaton “yan kungiyar IPOB ne masu rajin kafa kasar Biafara a karamar…
Wasu da ake zargi “yan bindiga ne sun aike da wata takarda wasu kananan hukumomi Tara na Jihar Anambura. Wasikar ta “yan ta’addan na nuni da cewa za su kai…
Shugaban kasa muhammad Buhari ya yi Allah wadai da kisan daliba a kwalejin Shehu Shagari da ke Jihar Sokoro da “yan uwan ta dalibai su ka yi sakamakon batanci ga…
A sakamakon yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta tsawaita a yau Litinin, dalibai da dama ne a Jihar Legas su ka tsunduma zanga-zanga domin yajin aikin…