Zai Yi Matukar Wahala Mazauna Gidajen Yari Su Sami Damar Yin Zaben Shekarar 2023-INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC tabayyana cewa a zaben shekarar 2023 mai zuwa mawuyaci ne mazauna gidajen gyaran hali da ke fadin Najeriya su jefa kuri’a a…