Wajibi Hukumomi Su Yi Komai A Bayyane Kan Kisan Gillar Da Aka Yiwa ‘Yan Arewa Edo
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai tare da nuna damuwar kan kisan gillar da aka yiwa wasu mafarauta a Jihar Edo. Alhaji Atiku ya bayyana hakan ne…