Hukumar EFCC Ta Bankaɗo Wasu Gidajen Akanta Janar A Dubai, Landan, Abuja, Legas Da Kano
Hukumar hana cin hanci da rashawa da yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa watau EFCC ta bankado gidajen Akanta Janar na tarayya, Ahmad Idrs, guda goma sha bakwai (17). Wani…