Gwamnatin Nigeriya Tasha Alwashin Taimakawa Ƙasar Sudan Wajan Shawo Kan Matsalar Rashin Tsaro Da Haɗin Kan Ƴan Ƙasar
Gwamnatin tarayyar Nijeriya tasha alwashi taimaka wa ƙasar Sudan ta Kudu a yaƙi da ƴan Ta’adda da kuma haɗin kan ƙasar. Shugaba Muhammad Buhari ne bayyana hakan ne a yau…