An zartar wa da wani mutum hukuncin kisa a kasar Saudiyya ranar Talata saboda kai wa ’yan sanda hari. Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Saudiyya ta...
An ci gaba da kai hare-hare Khartoum baban birnin ƙasar yayin da aka kai kari wani asibiti da wasu bankuna. An kai hari bankunan da kuma...
Wata babbar kotu dake zaman ta a kasar Birtaniya ta yankewa sanata Ike Ekweramadu hukuncin daurin shekaru Goma a gidan yari tare da matarsa. Alkalin kotun...
Gwamnatin ƙasar Masar ta amince tare da buɗe iyakar kasarta da Sudan domin bai wa ƴan Najeriya da ke neman mafaka a ciki. Hakan ya biyo...
Wasu jiragen yakin jami’an sojin kasar Amurka biyu sunyi karo da juna a wani atisayen koyan tuki da suke gudanarwa a birnin Alaska na kasar. Rundunar...
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan a ranar Lahadi ya bayyana cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu a girgizar kasar da ta faru a kudu...
Yan sanda a kasar Uganda sun tabbatar da kama wani maaikacin jinya da ake zargin da yiwa wasu mata biyu masu dauke da juna biyu fyade...
Sharhin Maziyarta