Za a sauya shugaban INEC na ƙasa
Akwai yuwuwar sauya shugaban hukumar zaɓe na ƙasa bayan ɗage zaben da aka shiya yi yau a Najeriya. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa matuƙa kan ɗage zaɓen wanda…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Akwai yuwuwar sauya shugaban hukumar zaɓe na ƙasa bayan ɗage zaben da aka shiya yi yau a Najeriya. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa matuƙa kan ɗage zaɓen wanda…
Ministan Shari’a da shugaban jam iyyar APC na ƙasa Adam Oshiomhole sun ce INEC ta gaggauta wanke ‘yan takarar APC na Zamfara Abin da kawai kotun ta yi, shi ne…
Ta ya akayi jirgin osinbajo ya faɗo tambayar da Fadar shugaban ƙasar Najeriya tayi kenan inda ta ce za ta yi ƙwaƙƙwaran bincike kan musabbabin faduwar jirgin mataimakin shugaban ƙasar…
A ranar litinin ne kotun kula da da’ar ma’aikata CCT ta dage zaman sauraren tuhumar babban mai sharia’ar Najeriya, Walter Onnonghen da ya kamata a fara sauraro yau Litini zuwa…
Majalisar wakilai a Najeriya ta tsayar da naira 30.000 a matsayin mafi ƙarancin albashi. A kwanakin baya ne kuma shugaba Muhammadu Buhari ya rattaɓa hannu kan yarjejeniyar da aka cimma…
Majalisar dattawan ƙasarnan sun dakatar da zaman da za tayi a kan sauke alƙalin alƙalai na ƙasar nan. Hakan ya biyo bayan sanarwar da kakakikin majalisar ya fitar a yau…
Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya reshen jihar Ogun sun gudanar da zanga zanga ta nuna ƙin amincewa da tuɓe alƙalin-alƙalai na ƙasar Najeriya. Ɗaliban waɗanda suka nuna ƙin amincewarsu ta hanyar rubutu…
Bayan zargin da ake na mallakar wasu gidaje da maƙudan kuɗaɗe, wanda ake yiwa alƙalin alƙalan ƙasar nan. Tuni dai yau shugaba Muhammadu Buhari ya sauke tsohon alƙalin alƙalai tare…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta jaddada cewar har yanzu jam iyyar APC ba ta da ɗan takara a jadawalinsu. Shugaban hukumar Farfesa Mahmood Yakubu ne ya…