Ƴan Sanda Sun Yi Zanga-Zanga A Najeriya
Wasu jami’an ƴan sanda sun koka a kan yadda aka ƙi biyansu alawus alawus din su. Jami’an sun yi zanga-zanga tare da zuwa cibiyar ƴan jarida a jihar Akwa Ibom.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu jami’an ƴan sanda sun koka a kan yadda aka ƙi biyansu alawus alawus din su. Jami’an sun yi zanga-zanga tare da zuwa cibiyar ƴan jarida a jihar Akwa Ibom.…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanya dokar ƙarin albashi ga alkalai da ma’aikatan Shari’a a ƙasar. Hakan na kunshe a wata sanarwa da Bashir Garba Lado mai bashi shawara…
Kungiyar kwadago a Najeriya NLC ta ce ba gudu ba ja da baya wajen tafiya yajin aikin da ta tsara a ranar Laraba. Kungiyar na ci gaba da mayar da…
Kamfanin man fetir na kasa Najeriya NNPC ya sanya sabon farashin da za a dinga sayar da man fetir a kasar, farashin shi ne daga Naira 488 zuwa 555 ma…
Hukumar ba da kariya ga fararen hula ta tabbatar da kame mutum 93 da ake zargi da aikata laifuka tsakanin watan Janairu zuwa Maris na wannan shekara. Babban kwamandan hukumar…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙara wa’adin Karɓar Naira 200 zuwa kwana sittin a nan gaba. Shugaban ya bayyana haka yau yayin daa ya ke jawabi a dangane da batun…
Ana zargin wasu tsageru da ba’a tantance ba, sun cinna wuta a ofishin Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC dake karamar hukumar Izzi a jihar Ebonyi jiya Lahadi.…
Majalissar Dattijai tayi sammacin Ministan kudin tarayyar Najeriya Zainab Shamsuna Ahmad, Dan tayi musu bayanin akan kudi Kimanin Naira Biliyan 206 da aka sa acikin kasafin kudin shekara 2023 na…
Tsohon Shugaban kasar tarayyar Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, hatsaniyar da take faruwa tsakanin kungiyar Malaman Jami’o’i da gwamnatin tarayya bata da ranar karewa. Ya kuma bayyana cewa ko…
A yau Litinin ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa, jigilar fasinjoji a jirgin kasa na hanyar Kaduna zuwa Abuja zai dawo a watan nan da muke ciki. Ministan Sufuri…