Ba Zan Gajiya Ba Wajen Shawo Kan Matsalar Tsaro A Najeriya – Buhari
Shugaban kasa Mahammad Buhari ya bayyana cewa ba zai gajiya ba har sai ya samar da mafita a Najeriya. Wannan na dauke a cikin daƙon barka da sallah da ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban kasa Mahammad Buhari ya bayyana cewa ba zai gajiya ba har sai ya samar da mafita a Najeriya. Wannan na dauke a cikin daƙon barka da sallah da ya…
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya shiga wata ganawa da shugabannin tsaro da ministoci a fadarsa da ke Abuja a safiyar yau Juma’a. Ganawar na zuwa ne bayan kai hari…
Yayin da Mujallar matashiya ta tattaro muku rahoron jerin ƴan takarar da suka tsallake, kana suka samu tikitin yin takarar gwamna a jihohinsu a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar ta PDP. Duk…
Gwamnatin Tarayya, a ranar Talata, ta ce za ta kashe Naira miliyan 999 a kullum don ciyar da ɗalibai kusan miliyan 10 a shirin ciyar da makarantu na ƙasa a…
A ranar Litinin ɗin da ta gabata ne babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da manyan lauyoyin jihohi 36 suka shigar a kan Hukumar Leƙen…
Dr. Bashir Yusuf Jamoh, shugaban NIMASA, ma’ana “Drecotor of Nigerian Maritime Administration and safety Egency” ta Nijeriya, Wanda shugaba Muhammadu buhari ya naɗa, an samu wasu rahotonni da suke nuni…
Sabon mai kula da ofishin Akanta-Janar na Tarayya (OAGF), Anamekwe Nwabuoku, ana zarginsa da aikata manyan laifukan cin hanci da rashawa, kuma hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin…
Sabon mai kula da ofishin Akanta-Janar na Tarayya (OAGF), Anamekwe Nwabuoku, ana zarginsa da aikata manyan laifukan cin hanci da rashawa, kuma hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ce ɗage lokutan zaɓukan fitar da gwani da jam’iyyun siyasa ke yi idan an bar su zai yi mummunar illa ga…
Majalisar wakilai za ta yi zaman gaggawa a ranar Laraba domin gyara wani kuskure da aka samu a cikin Dokar Zabe ta 2022. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa…