Ƙungiyar Hamas Ba Ƴan Ta’addah Bane – Shugaban Turkiyya Erdogan
Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa, Ƙungiyar tsaro ta Falasɗinawa wato Hamas ba Ƙungiyar ta’addanci bace. Ya yi wannan jawabin ne a Karon farko, cikin wani zazzafan…