Ƴan wasan Real Madrid basa goyon bayan Pogba yazo ƙungiyar
A wani labari da mujallar matashiya ta samu daga Real Madrid na nuni da cewa ƴan wasan Madrid da dama basa goyon bayan zuwan ɗan wasan Manchester United Paul Pogba,…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A wani labari da mujallar matashiya ta samu daga Real Madrid na nuni da cewa ƴan wasan Madrid da dama basa goyon bayan zuwan ɗan wasan Manchester United Paul Pogba,…
Shaharraren ɗan kwallon ƙafa, dake ƙungiyar Juventus Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa Pep Gurdiola shine kaɗai zai iya kai ƙungiyar da samun Nasarar lashe kofin zakarun turai. Ronaldo ya bayyana…
Kamfanin mujallar matashiya ta buga wasan sada zumunta da kungiyar masu shirin barkwanci (Comedy) reshen kasuwar waya ta farm centre dake jihar kano. Wasan dai Da aka buga Matashiya tayi…
Shahararren Tsohon ɗan wasan kulob ɗin Real Madrid da ke ƙasar Spain,kuma ɗan asalin ƙasar portugal, Cristiano Ronaldo, a shekaranjiya Laraba ne ya fito fili tare da yaba wa kocin…
Ƙungiyar kwallon ƙafa ta Arsenal tayi nasarar siyan ɗan wasan baya dake ƙungiyar Bayern Munchen David Alaba dake ƙasar Jamus. Tun a baya da ma ƙungiyar Munich ta bayyana cewa…
Shararren Ɗan wasan tsakiya Paul Pogba dake Manchester United zai bukaci albashi mafi tsoka daga duk ƙungiyar da ta yi masa tayin komawa ƙungiyar su. Wakilin Pogba, Mino Raiola ne…
Tsohon mai horas da ƙungiyar Manchester United dake ingila, Luiz Vangaal. Ya ji takaici matuƙa kan salammar da akayi wa tsohon kocinta Jose Mourinho kan rashin taɓuka komai. Sai dai…
Ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Manchester United Paul Pogba ya bayyana Real Madrid a matsayin ƙungiyar da kowanne ɗan wasa yake d burin zuwa ƙungiyar, amma kuma ya ce shi…
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Real Madrid ta sanar da dawowar tsohon mai horar da ƙungiyar ta,Zinadine Zidane horar da ƴan wasanta. Tun bayan dakatar da Santiago Solari daga horar da…
Tsohon mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid Zinedine Zidane ya nuna ki amincewa da sake komawa ƙungiyar Kwallon Kafa ta Real Madrid don ci gaba da horar…