Dole Najeriya Ta Yi Koyi Da Faransa – Tinubu
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya tabbatar da cewa akwai alaka mai karfi tsakanin Najeriya da Kasar Faransa. Mai magana da yawun shugaban na musamman kan yada labarai Bayo Onanuga ne…
Jami’an Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’addan Sama 20 A Borno
Rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar hallaka fiye da yan bindiga 20 tare da lalata makamansu Hakan ya faru bayan hare-haren da su ka kai guda biyu a ranar…
Najeriya Na Asarar Sama Da Dala Biliyan Daya – Pate
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ƙasar na asarar sama da dala biliyan ɗaya sakamakon zazzaɓin cizon sauro. Ministan Lafiya a Najeriya Farfesa Ali Pate ne ya bayyana haka ya ce…
EFCC Ta Gurfanar Da Yahya Bello A Kotu
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon kasa EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello a gaban kotu. Hukumar ta gurfanar da Yahaya Bello…
Gwamnatin Akwa-Ibom Ta Bai’wa Ma’aikatan Jihar Hutu
Gwamnatin Jihar Akwa Ibom ta sanya ranar Juma’a mai zuwa 29 ga watan Nuwamba nan a matsayin ranar ga ma’aikatan Jihar. Gwamnatin Jihar ta bayar da hutun ne domin girmama…
Wasu ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Kananan Yara A Kaduna
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun shiga garin Keke A da ke Millennium City da ke Ƙaramar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna, inda suka yi garkuwa da wani…
Kotu Ta Bai’wa EFCC Umarnin Tsare Yahya Bello
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta bai’wa hukumar yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon Kasa EFCC umarnin tsare Tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello.…
Mutane Na Yi Mini Fatan Mutuwa – Obasanjo
Tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa yana cikin koshin lafiya duk da cewa wasu na yi masa fatan mutuwa. Obasanjo ya bayyana hakan ne a garin Osogbo na…
Shugaba Tinubu Ya Nada Mai Bashi Shawara Kan Yarurruka
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Jami’u Abiola da ga MKO Abiola a matsayin hadimi na musamman a bangaren yarurruka da harkokin kasashen ketare. Sakataren Gwamnatin Tarayya Sanata George Akume…
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Manoma Bakwai Tare Da Buhunhunan Masara 50 A Neja
Wasu ‘yan bindiga sun hallaka akalla mutane bakwai ciki harda wani jami’in sa-kai, tare da kone buhunhunan masara 50 a garin Bangi da ke Ƙaramar Hukumar Mariga ta Jihar Neja.…