Majalisar Tattalin Arziki Ta Kafa Kwamitin Da Zai Gano Hanyoyin Kawo Karshen Katsewar Wutar Lantari A Kasar
Majalisar tattalin arziki ta kafa wani kwamiti da zai yi bibiya tare da samar da hanyoyin da za a kawo karshen katsewar manyan layukan wutar lantarki a ƙasar. Wannan na…
‘Yan Bindiga Sun Lalata Layin Wutar Lantarki Na Bayelsa
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na Kasa TCN ya bayyana cewa wasu da ake zargi ‘yan ta’adda ne sun sake kai hari kan wani daga cikin layin wutar lantarki na…
Zamu Kawo Karshen Rikicin Manoma Da Makiyaya – Shugaba Tinubu
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta mayar da hankali ne wajen kawo karshen rikice-rikicen manoma da makiyaya a Kasar. Tinubu ya bayyana hakan ne a birnin Rio…
Gwamnan Jigawa Ya Janye Dakatarwar Da Ya Yiwa Kwamishinansa Kan Ayyuka Na Musamman
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya bayyana janye dakatarwar da ya yi wa kwamashinan ayyuka na musamman na Jihar Auwalu Dalladi Sankara bisa zargin da aka yi masa da…
An Bukaci Gwamnatin Kano Da Ta Tallafawa Kungiyar Fadakarwa Akan Sha’anin Tsaro A Jihar
An yi kira ga gwamnatin Jihar Kano karkashen jagorancin gwamnan Injiniya Abba Kabir Yusuf da ta bunkasa ayyukan ci gaban gamayyar hadaddiyar kungiyar fadakarwa akan sha’anin tsaro a Jihar. Shugaban…
Tinubu Ya Aikewa Majalisa Sunayen Kwamishinonin INEC Da Ya Ke Son Nadawa
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya aike da sunayen kwamishinonin hukumar zabe uku gaban majalisar dattawan domin tantancesu. Shugaban majalisar Sanata Godswill Akpabio ne ya karanta bukatar shugaban a zaman da…
Shugaba Tinubu Na Shirin Karbo Bashi A Ketare
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya bukaci da majalisar tarayya ta amince masa domin ya karbo sabon bashin Naira tiriliyan 1.767 daga kasashen waje domin cike gibin kasafin kudin shekarar nan…
Karshen ‘Yan Ta’adda Ya Zo A Najeriya – Badaru
Ministan tsaro Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana cewa yana da ƙwarin gwiwar cewar an kusa kawo karshen ƴan bindiga a fadin Najeriya. Ministan ya bayyana hakan ne a lokacin da…
Bamu Cimma Matsaya Akan Kudurin Sabuwar Dokar Haraji Ba – Majalisar Wakilai
Shugaban Majalisar wakilai Tajuddeen Abbas ya bayyana cewa har kawo yanzu Majalisar ba ta kammala cimma matsaya ba akan kudurin sabuwar dokar haraji da shugaban Kasa Bola Tinubu ya aike…
Gwamnatin Obasanjo Ce Ta Sanya Najeriya A Dukkan Matsalolin Da Take Ciki – Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban Kasa ta bayyana cewa tsohon shugaban Kasa Olusegun Obasanjo bashi da hurumi ko yin suka ga gwamnatin Kasar. Hadimin shugaban Tinubu na musamman kan sadarwa Sunday Dare ne…