Har Yanzu Muhammad Sanusi Na ll Na Nan A Matsayin Sarkin Kano – Gwamnatin Kano
Gwamnatin Jihar Kano ta ce Kotun Daukaka Ƙara da ke Abuja ba ta soke sake nadin Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano ba. Kwamishinan shari’a na Jihar Haruna Isa…
Gwamnan Rivers Ya Sake Aikewa Da Majalisar Dokokin Jihar Wasikar Zuwa Gabatar Da Kasafin Kudin Jihar
Gwamnan jihar Rivers Siminilaye Fubara ya sake aikewa da wasika ga majalisar dokokin jihar don sake zuwa gabatar da kasafin kudin shekarar da mu ke ciki. Gwamnan ya ayyana Laraba…
Kungiyar Matasan SDP Sun Yi Watsi Da Komawar Elrufa’i Cikin Jam’iyyar
Kungiyar matasan jam’iyyar SDP sun yi fatali da sauya shekar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Elrufa’i ya yi zuwa jam’iyyar. Kungiyar ta bayyana hakan ne ta cikin wata…
EFCC Ta Kama Mata Da Mijin Da Ke Aikata Damfara Sunan Matar Gwamnan Katsina
Hukumar yaki a masu yiwa tattalin arzikin Kasa zagon Kasa ta EFCC ta kama, tare da gurfanar da wata mata da mijinta da ake zargi da amfani da sunan uwar…
Kotun Daukaka Kara Ta Jingine Batun Masarautar Kano Zuwa Nan Gaba
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta dakatar da hukuncin da ta yi na ranar 10 ga watan Janairu 2025 kan rikin da ke faruwa a…
Gwamnatin Sokoto Ta Rabawa ‘Yan Gudun Hijira Tallafi
Gwamnan Jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya kaddamar da rabon tallafin azumin watan Ramadan ga ‘yan gudun hijira 77,000 da ke sansanoni daban-daban na Jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne ta…
Ba Gaskiya Ba Ne Batun Kashe Kiristoci A Najeriya
Gwamnatin tarayya ta musanta rade-raden da ke yawo cewa ana kashe kiristoci ba tare da wani dalili ba. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da ma’aikatr harkokin Wajen…
Wani Jami’in Dan Sanda Ya Hallaka Wani Mutum A Neja Bayan Shan Kayan Maye
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ya fara neman wani Jami’inta ruwa a jallo, sakamakon hallaka wani mutum da ke bacci ta hanyar bude masa wuta da yayi bayan shan kayan…
Tsofaffin Ma’aikata A Kaduna Sun Gudanar Da Zanga-Zanga Kan Hakkokinsu
Tsofaffin Ma’aikata a Jihar Kaduna, sun gudanar da zanga-zanga, tare da bai’wa gwamnan Jihar Uba Sani wa’adin mako biyu da ya biya su hakkokinsu. Tsofaffin ma’aikatan Jihar ta Kaduna sun…
Kotun Koli Ta Yi Watsi Da Karar Da Dan Takarar Gwamna A PDP A Ondo Ya Shigar Da Aiyedatiwa
Kotun koli a Najeriya ta yi watsi da karar da dan takarar gwamna na Jam’iyyar PDP a Jihar Ondo, Agboola Ajayi ya shigar gabanta yana mai kalubalantar nasarar gwamnan Luckyu…