Cutar Sankarau Ta Hallaka Mutane Fiye Da 20 A Kebbi
Gwamnatin Jihar Kebbi ta tabbatar da mutuwar mutane 26 sakamakon barkewar cutar sankarau a wasu kananan hukumomi hudu na Jihar. Kwamaishinan lafiya na Jihar Dr Yunusa Isma’il ne ya tabbatar…
Gwamnatin Sokoto Ta Gargadi Al’ummar Jihar Kan Barazanar Barkewar Cutar Sankarau
Gwamnatin Jihar Sokoto ta gargadi mazauna Jihar da su kula matuka sakamakon barazanar barkewar cututtuka masu yaduwa a wasu Kananan hukumomin Jihar. Kwamishinan Lafiya na Jihar Dr Faruk Umar Wurno…
‘Yan Ta’addan Lakurawa Sun Hallaka Mutane 13 A Kebbi
Bayan hallaka shugaban ƴan Lakurawa a jihar Kebbi mayaƙan sun kai harin ramuwa inda su ka kashe mutane 13. Mayaƙan Lakurawa sun hallaka mutanen a Birnin Dede da ke karamar…
Jam’iyyar APC Za Ta Ci Gaba Da Zamowa Mai Tasiri Duk Da Ficewar Elrufa’i Daga Cikinta- Shehu Sani
Tsohon Sanata a jihar Kaduna Sanata Shehu Sani ya ce jam’iyyar APC za ta cigaba da zama mai tasiri ko da cewar tsohon gwamnan ya fice daga cikinta. Sanata Shehu…
Jam’an Soji A Borno Sun Ceto Mutane Sama Da 70 A Hannun ‘Yan Ta’addan
Jami’an sojin Najeriya ƙarƙashin dakarun Operation Hadin Kai sun kubutar da mutane 77 daga dajin Sambisa na jihar Borno. Da yake mika mutanen ga gwamnatin jihar jiya Litinin, kwamandan rukuni…
Tsarin Da Shugaba Tinubu Ya Dauka Wajen Tafiyar Da Gwamnatinsa Na Kan Daidai – Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban ƙasa a Najeriya ta ce tsarin da shugaban ke kai wajen tafiyar da mulkin ƙasar ya na kan daidai. Wannan dai martani ne da fadar ta yi ga…
Jami’an Soji Sun Hallaka Wani Shugaban ‘Yan Bindiga A Zamfara
Jami’an sojin Najeriya na Operation Fansan Yamma a Jihar Zamfara sun samu nasarar hallaka wani dan ta’adda mai suna Yellow Aboki, wanda ya kasance aboki ne ga dan ta’addan nan…
Jam’iyyar APC A Rivers Ta Bukaci Gwamna Fubara Ya Yi Murabus Daga Kan Kujerarsa
Jam’iyyar APC a Jihar Rivers ta bukaci da gwamnan Jihar Siminalayi Fubara karkashin jam’iyyar PDP da yayi murabus daga kujerarsa ta Gwamnan Jihar. Jam’iyyar ta bai’wa gwamna Fubara wa’adin sa’o’i…
Jam’iyyar SDP Ta Yi Maraba Da Komawar El’rufa’i Cikinta
Dan takarar shugaban Kasa a jam’iyyar SDP a zaben 2023 da ya gabata Adewole Adebayo ya taya tsohon gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El’rufa’i murnar shigowa jam’iyyarsu ta SDP. Adebayo…
Jam’iyyar APC A Kaduna Ta Ce Ba Ta Damu Da Komawar El’rufa’i Jam’iyyar SDP Ba
Jam’iyyar APC a Jihar Kaduna ta bayyana cewa ko kadan ba ta da wata damuwa bisa sauya shekar da tsohon gwamnan Jihar Malam Nasir El’rufa’i zuwa jam’iyyar SDP ba. Sakataren…