Gwamnatin Jihar Katsina Za Ta Tallafawa Matasa Sama Da 1,000 A Jihar Don Su Dogara Da Kansu
Gwamnatin Jihar Katsina Karkashin jagorancin gwamna Malam Umar Dikko Radda ta fitar da Naira miliyan 252 domin tallafawa matasa 1,016 a dukkan fadin Kananan hukumomin Jihar 34. Hukumar Raya Kamfanoni…
Babu Wani Sabani Da Ke Tsakanina Da El’Rufa’i – Gwamna Uba Sani
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya bayyana cewa babu wani sabani da ke tsakaninsa da tsohon gwamnan Jihar da ya gada Malam Nasir El’Rufa’i. Gwamnan ya bayyana hakan ne…
Shugaba Tinubu Ya Ki Amincewa Da Dokar Samar Da Jami’a A Jihar Adamawa
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya ki amincewa da dokar da ta kafa jami’ar ilmi ta tarayya da ke Numan a Jihar Adamawa. A wata wasikar kin amincewa da shugaban ya…
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Basarake A Edo
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Sarkin Masarautar Udo-Eguare Friday Onojie da ke karamar hukumar Igueben ta jihar Edo. ‘yan bindigar sun yi garkuwa da Sarkin ne a gurin…
Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Batun Karin Kudin Lantarki A Kasar
Gwamnatin tarayya ta musanta jita-jitar cewa za ta yi karin kaso 65 cikin 100 na kudin wutar lantarki a Kasar. Mai bai’wa shugaba Tinubu Shawara kan Makamashi Olu Arowolo ne…
Gwamnatin Oyo Ta Dauki Ma’aikatan Wucin Gadi Sama Da 1000 Zuwa Ma’aikatan Dindindin
Gwamnatin Jihar Oyo ta sauya matsayin wasu ma’aikatan wucin gadi su 1,591, zuwa ma’aikatan dindindin na jihar. Kwamishinan yaɗa labarai da wayar da kan al’umma na jihar Dotin Oyelade ne…
Hukumar NYSC Ta Gargadi Mambobinta Kan Kaucewa Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi
Hukumar masu yi wa ƙasa hidima ta NYSC, ta yi kira ga mambobinta da su kaucewa ta’ammali da miyagun ƙwayoyi don kare kansu daga illolinta. Shugaban shirin na NYSC a…
Nan Bada Jimawa Ba Farashin Man Fetur Zai Fadi Kasa Warwas – PETROAN
Ƙungiyar ‘yan kasuwar man Fetur ta PETROAN ta bayyana cewa nan bada jimawa ba farashin man fetur zai fadi Kasa warwas, sakamakon farfaɗo da matatun man Port Harcourt da Warri…
PDP Ce Za Ta Samu Nasara Akan APC A Zaben 2027 Mai Zuwa – Gwamnonin PDP
Kungiyar Gwamnonin jam’iyyar PDP sun tabbatar da cewa jam’iyyarsu ta PDP ce za ta samu nasara akan Jam’iyyar APC a yayin zaben shugaban Kasa na shekarar 2027 da ke tafe.…
Bankin Duniya Ya Fitar Da Sama Da Dala Biliyan 1 Don Habaka Karatun Yara Mata A Najeriya
Bankin duniya ya sanar da cewa, ya ware Dala biliyan 1.2, don haɓaka ilimin yara mata a jihohi 18 na faɗin Najeriya. Jihohin da za su ci gajiyar shirin sun…