Kotu A Kano Ta Hana Kamawa Ko Gayyatar Muhyi Rimin-Gado
Babban Kotun Jihar Kano ta haramtawa rundunar ’yan sanda sake kamawa, tsarewa ko kuma gayyatar Shugaban Hukumar karbar korafe-korafen jama’a da hana cin hanci da rashawa na Kano Muhyi Magaji…
Sarkin Musulmi Ya Bayar Da Umarnin Duba Watan Sha’aban A Gobe Laraba
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar lll ya bukaci al’ummar musulmin Najeriya da su fara duba watan Sha’aban daga gobe Laraba. Hakan na kunshe a wata sanarwa da…
Wata Tamkar Mai Ta Sake Fashewa A Jihar Neja
Wata tankar man fetur ta sake fashewa a garin Kusogbogi da ke tsakanin Ƙananan Hukumomin Agaie da Lapai ta Jihar Neja. Rhotannin sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a…
Gwamnan Bauchi Ya Nada Masu Bashi Shawara A Fannoni Daban-daban Na Jihar
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya amince da nadin mutane Takwas a matsayin masu ba shi shawara akan harkokin da suka shafi gwamnatinsa. Mai magana da yawun gwamnan Muktar Gidado…
Gwamnatin Jigawa Za Ta Ciyar Da Mabutaka Sama Da 100,000 A Watan Ramadana
Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana aniyarta na ciyar da mabukata 189,000 a watan azumin Ramadana na shekarar ta 2025 da ke tafe. Kwamishinan yada labarai na Jihar Safir Musa ne…
Gwamnan Kano Ya Sake Nada Masu Taimakamasa A Wasu Bangarori Na Gwamnatin
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sake nada masu taimaka masa a bangarori daban-daban, tare da yiwa wasu sauye-sauye gurin aiki don kara tafiyar da gwamnatinsa yadda ya kamata.…
Jami’an Soji Sun Samu Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 70
Helkwatar tsaro a Najeriya ta ce an hallaka jamianta 22 yayin da su kuwa su ka hallaka yan ta’adda sama da 70 a arewa maso gabashin Najeriya. A wata sanarwa…
Kungiyar Matasan Jam’iyyar PDP Ta Gargadi Gwamna Bala Kan Sukar Gwamnatin Tinubu
Kungiyar matasan Jam’iyyar PDP ta ja kunnen gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad da ya kauracewa yin abubuwan da ka iya batawa jam’iyyar suna ko kuma ya fice daga cikinta. Sannan…
Rundunar ‘Yan Sandan Kano Ta Kama Masu Aikata Laifuka A Jihar
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi holan wasu mutane da ta kama bisa aikata laifuka daban-daban a Jihar. Kwamishinan ‘yan sandan Jihar CP Salman Dogo Garba, ya ce daga…
Ba Kama Muhyi Rimin Gado Muka Yi Ba Gayyatarsa Muka Yi – Rundunar ‘Yan Sanda
Rundunar ‘yan sanda ta kasa ta musanta labarin cewa rundunar ta kama, shugaban hukumar karbar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado. A…