an kammala cinikin dan wasan tsakiya na Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Aaron Ramsey wanda Kungiyar kwallon kafa ta kafa ta Juventus dake kasar Italiya ta ce ta na shirye -shiryen kammala sayen dan wasan.

Aaron Ramsey wanda kwantiraginsa ya kare da Arsenal din cikin wannan kaka kuma kungiyar ta gaza din ya gaza sabunta kwantiragin dan wasan a watan Satumban bara.

za dai a siyi dan wasan ne akan kudi euro miliyan 6, wanda zai dinga daukar kimanin kudi euro 140,0000 a duk sati.
Matukar dai cinikin ya tabbata zai kawo karshen shekaru 10 da Ramsey ya yi a Arsenal yayinda zai zamo dan wasa na biyu mafi karbar albashi a Juventus bayan Cristiano Ronaldo da ke karbar dala dubu 179 kowanne mako.
a wani labari suma kungiyar kwallon kafa ta Arsenal sun bayyana aniyarsu ta daukan dan wasa Realmadrid James Rodriguez a karshen kakar wasa ta bana. wanda ake sa ran zai maye gurbin Aaron Ramsey.

Leave a Reply

%d bloggers like this: