Tsohon mai horas da ƙungiyar Manchester United dake ingila, Luiz Vangaal. Ya ji takaici matuƙa kan salammar da akayi wa tsohon kocinta Jose Mourinho kan rashin taɓuka komai.
Sai dai Vangaal yace Wannan sabon mai horas da ƙungiyar Olegunar Solkjaer bai kawo wani chanji a ƙungiyar ba.
Vangaal ya yi wannan tsokaci ne a wani tattaunawa da yayi da ƴan jaridu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: