Jam iyyar PDP ta samu nasara a Dala, a cewar baturen zaɓe, ba a samu hayaniya a ƙaramar hukumar ba
Jam iyyar APC mai mulki ta samu nasara a ƙaramar hukumar Dala inda ta samu ƙuri u 2,905 yayin da jam iyyar PDP ta samu ƙuri u 3,138. A cewar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Jam iyyar APC mai mulki ta samu nasara a ƙaramar hukumar Dala inda ta samu ƙuri u 2,905 yayin da jam iyyar PDP ta samu ƙuri u 3,138. A cewar…
A cigaba da tattara sakamakon zaɓen gwamna hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta cigaba da karɓar sakamakon zaɓen ciko gurbinda aka gudanar a yau. Wakilin hukumar zaɓen…
Sakamakon zaɓen Kano kai tsaye daga ɗakin tattara sakamako Aliyu Sani Maɗakin gini ɗaya daga cikin wakilan jam iyyar PDP a ɗakin ytattara sakamakon zaɓe ya nemi hukumar zaɓen da…
Jam’iyyar PDP a jihar Kano ta bukaci Hukumar Zabe INEC da ta soke karashen zaben gwamnan Kano da ke gudana a yau asabar a wasu sassa na jihar Kano. Shugaban…
Kamar yadda hukumar zaɓe ta ayyana yau Asabar 23, ga watan Maris, 2019, Hukumar ta tsara kammala zaɓen wasu jihohi guda 18 waɗanda ta soke wasu mazaɓun kan wasu dalilan…
Zaben Kano: Sarkin Kano yaja hankalin masu zabe da ‘yan siyasa Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi || yaja hankalin al’ummar jihar Kano da kuma ‘yan siyasa kan zagaye na…
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, CP Mohammed Wakili ya bayyana cewa darajar ran dan Adam ta zama “kamar ta sauro”. “Don sauro ne za a kashe shi ba za a…
Ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Manchester United Paul Pogba ya bayyana Real Madrid a matsayin ƙungiyar da kowanne ɗan wasa yake d burin zuwa ƙungiyar, amma kuma ya ce shi…
Ɗan takarar Gwamna na Jam’iyar PRP wato Mallam Salihu Sagir Takai ya umarci magoya bayan sa da su zabi Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR na Jam’iyar APC…
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa, maimakon a fito da kuɗi a ranar zaɓen da za’a gudanar na cike gurbi a rabawa al’ummar mazaɓar Gama, don…