Zidane ya Ƙoma RealMadrid, don ya ceto su daga halin da suke ciki
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Real Madrid ta sanar da dawowar tsohon mai horar da ƙungiyar ta,Zinadine Zidane horar da ƴan wasanta. Tun bayan dakatar da Santiago Solari daga horar da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Real Madrid ta sanar da dawowar tsohon mai horar da ƙungiyar ta,Zinadine Zidane horar da ƴan wasanta. Tun bayan dakatar da Santiago Solari daga horar da…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC reshen jihar Kano ta bayyana cewa duba ga adadin mazaɓun da aka soke za su iya sauya alƙaluman ne ya sa tilas a sake…
JAWABIN KAKAKIN RUNDUNAR ‘YANSANDA NA JIHAR KANO, DSP ANDULLAHI HARUNA GA YAN JARIDA A SHALKWATAR RUNDUNAR DAKE BOMPAI KANO YAU LITININ 11/03/2019. DANKE MASU KWACEN SAKAMAKON ZABE: A yau Litinin,…
Gwamnatin Aljeriya ta ɗauki matakin rufe ilahirin jami’o’in ƙasar, makwanni biyu kafin fara hutunsu a hukumance, don daƙile aniyar dubban ɗaliban da ke shiga zanga-zangar adawa da tazarcen shugaba AbdelAziz…
Ana Gab da kammala ƙidayar sakamakon ƙaramar hukumar nasarawa, bayan da aka kwashi akwatunan ƙuri a aka tafi da su ofishin hukumar zaɓe na jihar Kano. Har yanzu jama a…
Farfesa Muhammad yahuza Bello kenan a lokacin da yake bayyana zaben gwamnan jihar Kaduna. Nasiru El Rufa’i na jam’iyyar APC shi ne ya lashe zaben da kuri’a 1,045,427, yayain da…
Sakamakon rashin bayyanar sakamakon zaben gwamna na karamar Hukumar Nasarawa a gaban Babban jami’in tattara sakamakon zaben a nan kano Farfesa R.A Shehu yace An dage cigaba da zaman tattara…
Wakilin jam’iyyar APC a ofishin hukumar zaɓe ta ƙasa reshen jihar Kano INEC Janar Dambazau yace jam’iyyarsa bata amince da sakamakon zaben Karamar Hukumar Dala ba. Janar Dambazau ya bayyana…
A ƙaramar hukumar birni aka samu wasu fusatattun matasa sun ƙone motar da ke ɗauke da akwatunan zaɓe na sharaɗa da ke ƙaramar hukumar birni. Shaidun gani da ido sun…
A cheɗiya uku mazaɓar gwagwarwa da ke ƙaramar hukumar Nassarawa hukumar yaƙi da masu yiwa ƙasa zagon ƙasa ta cafke wani da ake kyauta zaton tsohon kansila ne a daidai…