Mujallar Matashiya za ta cigaba da bada horon sana o i ga matasa kyauta
Za a fara bada horon ɗaukar hoto ga matasa 100, ga duk mai sha awa zai iya ziyartar ofishin nujallar da ke lamba 1B france road a Kano. A cewar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Za a fara bada horon ɗaukar hoto ga matasa 100, ga duk mai sha awa zai iya ziyartar ofishin nujallar da ke lamba 1B france road a Kano. A cewar…
Kwamishin zaɓe a Jihar Kano Farfesa Riskuwa Arabu Shehu ya ce akwai buƙatar ilimi na musamman a ganin yadda za a wayar da kan mutane dangane da dokokin da suka…
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Oisinbajo, ya bayyana cewar Gwamnatin tarayya na ciyar da dalin ban Firamare kwai miliyan shida da dubu dari takwas da kuma yanka musu shanu guda 598,…
Idan kana raye ba abinda ba za ka ji ko ka gani ba Dalal amurka $76,000 ya kashe don a mayar sa surarsa ta manyan mata a ƙasar Amurka. Fulvia…
Ƙungiyar kwallon ƙafa ta Arsenal tayi nasarar siyan ɗan wasan baya dake ƙungiyar Bayern Munchen David Alaba dake ƙasar Jamus. Tun a baya da ma ƙungiyar Munich ta bayyana cewa…