Da wuya a shawo kan matsalar kiwon lafiya a Najeriya— ministan Lafiya
Ministan lafiya, Farfesa Isaac Adewole, ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda likitoci ƴan Najeriya ke ficewa daga ƙasar suna komawa wasu ƙasashen don neman kuɗi. Wannan dalili ka iya…