Mawaƙiyar turanci Nicki Minaj ta bayyana dalilan da suka sakata soke zuwa saudiyya don yin chasu.

Minaj ta yi amfani da shawarar da aka aike gareta wadda ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adan ta rubuta mata cewa ta dakaar da yin chaaun bisa cecekuce da ake faman yi a ƙasashe daban daban.

Sannan ta yi amfani da shawarar masoyanta da suka ce kada ta je ƙasar don yi chasu kasancewarta mai waƙar shigar fidda tsaraici kuma hakan bai halatta ba a dokokin ƙasar saudiyya.

Idan ba a manta ba Nicki Minaj ta shirya gwamgwajewa a ƙasar Saudiyya a ranar 18 ga watan da muke ciki shirin da a yanzu ya zama labari.

Leave a Reply

%d bloggers like this: