Tsohon jami in hulɗa da jama a na ƙungiyar kwallon ƙafa ta Ramcy Aminu Abba Kwaru ya sanar da ajiye aikinsa a ranar Alhamis.

Kwaru ya kasance tsohon jami in hulɗa da jama a na ƙungiyar kwallon ƙafa ta Ramcy a baya.

Ya ajiye aikin nasa ne bisa dalilai da ya ce shi kaɗai ya shafa wanda har yanzu bai kai ga bayyanasu ba.

A halin yanzu dai Aminu Kwaru ya fito takarar Sakataren ƙungiyar ƴan jaridu na gidan rediyon Pyramid, kujerar da yake a kai yanzu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: