Mahaukaci Ya kashe yaro Dan shekara biyu da Fatanya
Rundunar yan sandar jihar jigawa ta cafke wani matashi da ake zargin mahaukaci ne ya mai Suna Abdulkarim Mato bisa zargin sa da kashe wani yaro mai shekaru biyu da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar yan sandar jihar jigawa ta cafke wani matashi da ake zargin mahaukaci ne ya mai Suna Abdulkarim Mato bisa zargin sa da kashe wani yaro mai shekaru biyu da…
Majalisar Dattawa ta bakin Sanata Lawrence Ewurudjiako daga Jihar Bayelsa, bayyana duk sabon ministan da bai mika takardar dake dauke da bayanan yawan kadarorin da ya mallaka ba, to majalisa…
Daha Muhammad Sadis Dada Kungiyar kwallon kafa ta kano Pillars ta lashe gasar Kalubale na kasa a karon Farko a Tarihi, Kungiyar ta Samu Nasarar Lashe wannan Gasa bayan kammala…
Wata mata yar Asalin Najeriya mai shekaru 73 da take aikin Raino a kasar Amuraka, an yanke mata hukuncin daurin shekaru 15 a gidan yari sakamakon tayi sanadin mutuwar wata…
‘Yansanda Sun Tarwatsa ‘Yanfashi a Garin Rano A jiya Jumu’a rundunar ‘yansanda ta jihar Kano karkashin kwamishinan ‘yansanda na jihar CP. Ahmed Iliyasu ta samu rahoton cewa wasu ‘yan fashi…
Assalamu alaikum mai girma gwamna da fatan kana cikin ƙoshin lafiya, Allah ya ƙara shiga cikin lamuranka na shugabanci na yadda za a kyautatawa al ummar da ake mulka. Bayan…
Tsohon jami in hulɗa da jama a na ƙungiyar kwallon ƙafa ta Ramcy Aminu Abba Kwaru ya sanar da ajiye aikinsa a ranar Alhamis. Kwaru ya kasance tsohon jami in…
A cigaba da tantance sunayen Wanda Shugaba Muhammad Buhari ya aike majalisar dattawa a matsayin Wanda zai nada Ministocin. Yanzu haka tun mislain karfe 12:30 na rana aka soma tantace…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje na shirin gina katafariyar kasuwar siyar da magunguna a jihar. Yayin ziyarar duba aiki a sabuwar kasuwara ke Ɗangwauro Gwamna Ganduje ya ce an…
Yayin wata tattaunawa da masu ruwa da tsaki a harkokin cikin gida, gwamnatin Najeriya ta bayyana cewar tana shirin fitar da sabbin tsare tsare a fannin da suka shafi aure.…