Maganar hana bara a Kano tana nan daram – Ganduje
Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sake nanata ƙudurin gwamanatinsa na kawar da barace barace da gararambar almajirai akan titian jihar. Ganduje ya bayyana hakan ne A lokacin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sake nanata ƙudurin gwamanatinsa na kawar da barace barace da gararambar almajirai akan titian jihar. Ganduje ya bayyana hakan ne A lokacin…
Ƙungiyar na shirin ɗaukan matakin ne muddin gwamnati ta cigaba da ƙin biyan sabon tsarin albashin mafi karanci dubu talatin ga ma’aikatan ƙasar nan. Sabon shugaban ƙungiyar kwadagon ta kasa…
Shugaban mujallar Matashiya Abubakar Murtala Ibrahim ya bayyana cewa Ƴaƴan marasa tarbiyya ne ke hallaka mazajensu Batun da ke yawo a yanzu bai wuce yadda mata ke yunƙurin hallaka mazajensu…
Kamfanin mai a Najeriya NNPC ya musanta labarin da ke nuni da ƙara farashin litar mai a Najeriya. Cikin wata sanarwa da suka aike ga yan Jarida, kamfanin ya ce…
Kwamishinan yan sandan jihar Adamawa ya bada umarnin ceto sakataren gwamnatin jihar. Mai magana da yawun yan sanda a jihar Sulaiman Nguroje ya bayyanawa manema labarai cewa an sace sakataren…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta fara shirin tsara zaɓen 2023 mai zuwa. shugaban hukumar na ƙasa faefesa Mahmood Yakubu ne ya shelanta hakan yayin taron masu…
Shugaban Kwalejin ya shaidawa manema labarai cewa sun ƙone wayoyin hannu na miliyoyin nairori da suka kwace daga hannun ɗalibai wanda suke satar jarrabawa. Haka kuma aka ƙone wayoyin a…
Sabon shugaban kamfanin man fetur na Ƙasa Mele Kyari ya bayyanawa shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan cewa sauƙin man fetur ne ya sa ake shigo da kaya sake babu ƙaidi…
Mawaƙiyar turanci Nicki Minaj ta bayyana dalilan da suka sakata soke zuwa saudiyya don yin chasu. Minaj ta yi amfani da shawarar da aka aike gareta wadda ƙungiyar kare haƙƙin…
Hukumar Hizbah a jihar Kano ta kama ƴan mata bakwai da maza shida waɗanda ke gantali a wani Otel da ke Kano. Sannan ta kama kwalabeɓ gida 33 da Manajan…