Zamfara – An tuɓe sarkin maru bayan da aka gano yana da hannu kan satar mutane da kashe kashe a jihar
Gwamnatin jihar Zamfara ta tuɓe sarkin Maru bayan da aka tabbatar da hannunsa cikin satar mutane da kashe kashe a jihar Zamfara. Mai magana da yawun Gwamnan jihar Yusuf Idris…