Duk gwamnan da yaki biyan Sabon tsarin Albashi to Yan Majalisun jihar su tsige shi– KUNGIYAR KWADAGO
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta yi Kira ga Yan majalisun jihohin kasar Nan da su tsige duk gwamnan da yaki amincewa da Biyan sabon tsarin Albashi mafi karanci dubu talatin.…